Quantcast

Trending Articles


DANDALIN KANNYWOOD: DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA DASO TARE DA MIJIN TA

Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana’antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki...

View Article


Dan fashi kidnapper wanda ba’a taba kama irin sa ba

via https://youtu.be/1myLu2Raviw The post Dan fashi kidnapper wanda ba’a taba kama irin sa ba appeared first on MUJALLARMU.

View Article

Yadda zaki kula da kanki wajen kara wa kanki Ni’ima

KI KULA DA KANKI WAJAN KARAWA KANKI NI.IMA DOMIN SAMUN KARIN NI.IMA DA SHA.AWA MAI KARFI TO KI NEMI WADANNAN KAYAN HADIN Aya gwangwani biyu Gero gwangwani biyu Maiwa gwangwani biyu Madara ta gari...

View Article

TARIHIN KASAR KATSINA: KU KALLI JERIN SUNAYEN GWAMNONIN KATSINA DAGA SHEKARAR...

Cikakken jerin Gwamnonin Katsina tun daga kirkirar Jihar A yayin da Jihar Katsina ta cika shekaru 30 da kafuwa a Najeriya mun kawo maku jerin Gwamnonin Jihar tun daga shekarar 1987 kawo yanzu. Cikakken...

View Article

MAGANIN FITSARIN KWANCE A SAUWAKE BABBA KO YARO

Ita wannan matsalar ana iya shawo kanta ne ta hanyoyi guda biyu kamar haka : MAGANI : A nemi kwayoyin habbatus sauda, a rika yiwa yaro hayaki dasu. Kuma yana dan tsugunawa akan hayakin. Sannan kuma a...

View Article


ZAN IYA YIWA BUDURWA SALLAMA ?

Tambaya: DR barka da assubah, malam maye hukuncin yima mata sallama a lokacin da ake kiliya da su a kan hanya?, ‘yan mata da kuma na aure wanda na sani da wanda ban san su ba, sai bayan na musu sai...

View Article

LAFIYA UWAR JIKI: AMFANIN TAFARNUWA GA MATA

Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki alokacin al’ada ko jinin yarikayi mata wasa, tasamu zuma cokali 5 tahada da man tafarnuwa cokali 2, in an hada sai tarika sha cokali 1 dasafe 1 da yamma, MATAR...

View Article


ABUBUWAN DAKE HADDASAWA MACCE RASHIN GAMSAR DA MAI GIDANTA

ABUBUWAN DAKE HADDASAWA MACCE RASHIN GAMSAR DA MAI GIDANTA Akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida. Wata MACCE ma bata San cewa bata gamsar da maigidanta ba sai dai taga...

View Article

TAMBAYA TARA (9) AKAN SOYAYYA DA AMSAR SU

TAMBAYA?…… shin menene soyayya AMSA?…… soyayya wata abu ce da akan iya tsintan ta ba zato ba tsammani  TAMBAYA?…… to ya mutum yake kasancewa in ya tsinci kansa a cikin soyayya AMSA?…… hakika mutum yana...

View Article

BALA’I TALATIN 30 DA DAN LUWADI KE SHIGA

Na daya: karancin muwafaka Na biyu : gurbatar raayi Na uku : gurbatar zuciya Na hudu : toshewar basira Na biyar : Jefa kiyayya da kyamar mai yi a zuciyar bayin Allah Na shida: yana haifar da dimuwa Na...

View Article

Trending Channels


MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

View Channel




<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>
<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596344.js" async> </script>