Popular Articles
DANDALIN KANNYWOOD: DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA DASO TARE DA MIJIN TA
Dandalin Kannywood: Jaruma Daso ta saki zafafan hotunan ta da mijin ta Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana’antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki...
View ArticleILLOLIN BASIR MANYA GUDA BIYAR, da alamomin sa
zahiri basir cutane me mutukar illa ga jikin dan adam sannan yana da alamomi kamar haka. za kaji cikin ka na kumbura kana tusa mai wari za kaji maranka na yawan daurewa za kaji in kayi kashi duburan ka...
View ArticleTARIHIN KASAR KATSINA: KU KALLI JERIN SUNAYEN GWAMNONIN KATSINA DAGA SHEKARAR...
Cikakken jerin Gwamnonin Katsina tun daga kirkirar Jihar A yayin da Jihar Katsina ta cika shekaru 30 da kafuwa a Najeriya mun kawo maku jerin Gwamnonin Jihar tun daga shekarar 1987 kawo yanzu. Cikakken...
View ArticleMAGANIN FITSARIN KWANCE A SAUWAKE BABBA KO YARO
Ita wannan matsalar ana iya shawo kanta ne ta hanyoyi guda biyu kamar haka : MAGANI : A nemi kwayoyin habbatus sauda, a rika yiwa yaro hayaki dasu. Kuma yana dan tsugunawa akan hayakin. Sannan kuma a...
View ArticleYadda zaki kula da kanki wajen kara wa kanki Ni’ima
KI KULA DA KANKI WAJAN KARAWA KANKI NI.IMA DOMIN SAMUN KARIN NI.IMA DA SHA.AWA MAI KARFI TO KI NEMI WADANNAN KAYAN HADIN Aya gwangwani biyu Gero gwangwani biyu Maiwa gwangwani biyu Madara ta gari...
View ArticleDan fashi kidnapper wanda ba’a taba kama irin sa ba
via https://youtu.be/1myLu2Raviw The post Dan fashi kidnapper wanda ba’a taba kama irin sa ba appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleLAFIYA UWAR JIKI: AMFANIN TAFARNUWA GA MATA
Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki alokacin al’ada ko jinin yarikayi mata wasa, tasamu zuma cokali 5 tahada da man tafarnuwa cokali 2, in an hada sai tarika sha cokali 1 dasafe 1 da yamma, MATAR...
View ArticleABUBUWAN DAKE HADDASAWA MACCE RASHIN GAMSAR DA MAI GIDANTA
ABUBUWAN DAKE HADDASAWA MACCE RASHIN GAMSAR DA MAI GIDANTA Akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida. Wata MACCE ma bata San cewa bata gamsar da maigidanta ba sai dai taga...
View ArticleTAMBAYA TARA (9) AKAN SOYAYYA DA AMSAR SU
TAMBAYA?…… shin menene soyayya AMSA?…… soyayya wata abu ce da akan iya tsintan ta ba zato ba tsammani TAMBAYA?…… to ya mutum yake kasancewa in ya tsinci kansa a cikin soyayya AMSA?…… hakika mutum yana...
View ArticleINA SO NA SAN YADDA AKE ISTIBRA’I ?
TAMBAYA: Assalamu ahlaikum Don girman Allah ina da tambaya ina so na san yadda ake istibra’i da kuma dokokin su. nagode AMSA: Wa alaikum assalam, ana yin istibra’i ne da jini daya a zance mafi...
View Article